Franklin Erapamo Osaisai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Franklin Erapamo Osaisai (An haife shi ranar 1 ga watan Octoba, 1958). Ɗan Najeriya ne, ya kasance injiniya akan makamin kare dangi (nuclear), Kuma tsohon mai bada umarni ne a (Nigeria Atomic Energy Commission).[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatun sakandare dinsa a jihar Bayelsa. Inda ya samu shidar gama sakandire anan (WASC) A watan yuli a shekarar 1977. Yayi Jami'at Fatakol inda ya samu digirinsa. Inda daga bisani ya samu kautar samun biyan kudin makaranta (Scholarship) inda yayi Mastas Da Kuma Doctarin (P.hD) a fannin makamain kare dangi (Nuclear) Jami'at California.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]