Frederick Uzoma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Anyiam Frederick Uzoma, (an haife shi a 23 ga watan Nuwanba, shekarar 1919),Umunaga, Jihar Imo, Najeriya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatu a makarantar gwamnati ta Aba, Kwalejin Gwamnati ta, Umuahia, King's College, Lagos, makarantar Regent Institute of Journalism, London, Ingila sannan yazo yayi manaja kuma darektan harkokin jama'a, United Progressives Grand Alliance, yazo yayi mataimaki na darektan bayanai, Jihar Imo, a Aprelu 1981..[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da 'ya'ya mata biyar da yaya Maza 20.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)