Jump to content

Fryat Yemane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fryat Yemane
Rayuwa
Haihuwa Gondar, 1 Oktoba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Habasha
Karatu
Makaranta Jami'ar Hawassa
Sana'a
Sana'a jarumi da model (en) Fassara
Fryat Yemane

Fryat Yemane (Tigrigna: ፍርያት የማነ; haihuwa Oktoba 1, 1991) ta kasance yar'fim din kasar Ethiopia, television host kuma model. Fryat an gabatar da ita amatsayin best actress na wannan shekarar a Leza Art Award Dan rawar da ta taka a fim din Wefe Komech, 2016.[1] Fryat an kuma gabatar da ita amatsayin best actress na shekara s Ethio Zodiac Award a rawar da ta taka a Maya (2017)[2] kuma kwanan nan ta karbi kyautar awarded na best independent actress on Hollywood Africa Prestigious Award (2017) dan rawar da ta taka a fim mai suna Begize.[3] Fryat ta fara fitowa acikin shiri ne a fim din Gudegna Nech (2014).

Taka rawar Fryat a Gudegna Nech shi ya fara janyo mata hankalin jama'a.

Tun Satumba 11, 2017, Fryat ta bayyana a TV show na EBS TV inda take gabatar da shiri tare da Asfaw Meshesha. A Kwanan nan tafara gudanar da kasuwancin dinkin ta mai suna "DirMug by Fryat".

  1. "የአመቱ የለዛ ሽልማት እጩዎች ይፋ ሆኑ". Addisadmassnews.com. Retrieved 4 January 2018.
  2. "የዓመቱን መባቻ በዓምና ጥበባዊ ሥራ ሙገሳ". Ethiopianreporter.com. Retrieved 4 January 2018.
  3. "In Pictures: Ethiopia's rising actress Fryat Yemane wins Hollywood & African Prestigious Award - HaHu Daily Ethiopian News". Hahudaily.com. Retrieved 4 January 2018.