Furuci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
furuci
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na rule (en) Fassara
Bangare na language (en) Fassara
Karatun ta phonetics (en) Fassara
Baki shi ne gabar furuci

Ma'anar furuci shine Magana; ita kuma magana iskar furuci ce wadda ɗan Adam kan shaƙa a cikin sarari ta hanyoyi biyu sanannu wato;- hanci (nose),da baki (mouth) zuwa cikin kogon huhu (lung) a kan hanyar su da ake cewa zirin iska.

furta magana ko sauti[gyara sashe | gyara masomin]

Ita iskar da ta ke adane acikin salkar iska ita ce ta ke tasowa ta baro mazaunninta ayayin da akayi nufin a furta magana ko sauti, ta sake biyo hanyarta ta zirin iska sannan ya isko cikin tantanin maƙwallato a inda za’a sarrafa shi ya zamo mai ziza ko marar ziza sannan kuma ya cigaba da karo da sauran sassan gaɓuɓuwan furuci daga nan yazama Magana, wannan iya abinda muka sani kenan.

Sautin bakin furuci baki Furucin baki shine wanda ya ke faruwa alokacin da ɗan adam yake furta wasu kwayoyin sautuka irin su /b/ /b/ /d/ /d/dukkan Alamu sautukan hausa da baki ake furucinsu in banda sautin /m/ /n/ /d/ A yayin furucin sautukan bakin iskan furuci kan taru acikin kororon baki a inda za’a sarrafasu kafin ficewa a waje,sannan kuma handa kantushe kafar hanci don gudun shigar iskan furucin kororon hanci,qayayin furucin baki.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]