Jump to content

Fyne Ahuama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Fyne Ahuama Onyekachi ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa.[1][2] A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar Osisioma ta kudu ta jihar Abia a majalisar dokokin jihar.[3]

  1. Ukanwa, Faith (2023-06-15). "See Full List Of 24 Members Of The 8th Abia State House Of Assembly" (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
  2. "Abia Lawmakers Decamp To Labour Party, Meet With Governor Otti". The Whistler.
  3. Ukanwa, Faith (2023-06-15). "See Full List Of 24 Members Of The 8th Abia State House Of Assembly" (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.