Jump to content

Gabeon Goroki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gibeon Goroki Miskaru ɗan siyasan Najeriya ne. Yana wakiltar mazaɓar tarayya ta Gayuk/Shelleng a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1961 kuma ya fito daga jihar Adamawa. Ya gaji Jim Kwawo Audu kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a majalisar wakilai ta ƙasa. [1] [2]

  1. Gaddafi, Ibrahim Tanko (2022-12-30). "Binani leads 10 Others in Adamawa Bills Tally | NASS Scorecard". OrderPaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.