Jump to content

Gabriel Lisette

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gabriel Lisette
member of the French National Assembly (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Portobelo (en) Fassara, 2 ga Afirilu, 1919
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Mutuwa Port-de-Lanne (en) Fassara, 3 ga Maris, 2001
Karatu
Makaranta Makarantar mulkin mallaka, Paris
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Faris
Mamba Académie des sciences d'outre-mer (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Chadian Progressive Party (en) Fassara
Gabriel Lisette, visiting the antiquities in Capernaum
Gabriel Lisette a shekarar 1959
Gabriel Lisette yayin ziyarar Basilica na Annunciation a Nazarat a cikin 1960

Gabriel Francisco Lisette (an haife shi a ranar 2 ga watan Afrilun shekarar 1919 - ya rasu a ranar 3 ga watan Maris na shekarar 2001) ɗan siyasan Chadi ne wanda ya taka rawa wajen kwatar 'yancin Chadi.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kasantuwarsa ɗan zuriyar Afirka, an haife shi a Portobelo a Panama a ranar 2 ga watan Afrilu na shekarar 1919. Ya zama wakilin Faransa a matsayin mai gudanarwar mulkin mallaka, kuma a cikin wannan rawar da ya taka an aika shi zuwa Chadi a shekarar 1946. A watan Nuwamba na wannan shekarar aka zabi Lisette a matsayin mataimaki na Majalisar Kasar Faransa . A watan Fabrairun 1947 ya kafa jam'iyyar siyasa ta Afirka ta farko a kasar, Chadian Progressive Party (PPT), kungiyar masu tsattsauran ra'ayi da kishin kasa da ke kira ga cin gashin kai wadda ta kasance reshe na akidar Karl Marx daga bisani ya zamo babban sakataren kungiyar.[ana buƙatar hujja] Mata, kamar Kalthouma Nguembang, na da mahimmanci kwarai ga kafuwar jam'iyyar.

 

Shafin 1 a shafin yanar gizon Majalisar Dinkin Duniya

Shafi na 2 akan gidan yanar gizon Majalisar Dokokin Faransa

Political offices
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}