Gambaga
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
| Yankuna na Ghana | North East Region | |||
| Gundumomin Ghana | Gundumar Municipal Mamprusi ta Gabas | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 265 m | |||
Gambaga shine babban birnin Majalisar Mamprusi ta Gabas a Yankin Arewa maso Gabashin Ghana. A da, ya kasance mazaunin sarakunan Mamprusi, har yanzu kuma shine babban birnin Majalisar Mamprusi ta Gabas, ƙaramar hukuma a Yankin Arewa maso Gabashin Ghana.[1] Gida ce ga kaburbura da yawa na tsoffin shugabannin Mossi.
Daga 1901 har zuwa 1957 Gambanga ya wanzu a matsayin babban birnin Arewacin Yankin Gold Coast, wanda shine masarautar Burtaniya da kuma gwamnati daban da Gold Coast.
Gambaga, tare da wasu wurare a Ghana, sune sansanin mafakar mayu ne. Yaba Badoe ya bada umurni a wani fim na gaskiya mai suna Mayun Gambaga.















Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Touring Ghana - Northern Region Archived 2008-08-28 at the Wayback Machine
