Garkuwa da Mutane a Malari
Appearance
|
attack (en) | ||||
| Bayanai | ||||
| Kwanan wata | 1 ga Janairu, 2015 | |||
| Perpetrator (en) | Boko Haram da mai-ta'adi | |||
| Wuri | ||||
| ||||
A ranar 1 ga watan Junairun shekara ta 2015 ne ƙungiyar Boko Haram mai da’awar jihadi da ‘yan ta’adda a arewa maso gabashin Najeriya su ka yi garkuwa da maza da matasa kusan 40 daga ƙauyen Malari da ke jihar Borno a Najeriya.[1] An kai waɗanda harin ya rutsa da su zuwa wani dajin da ke kusa.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Abubakar, Aminu; Botelho, Greg (January 4, 2015). "Villagers: Boko Haram abducts 40 boys, young men in northeastern Nigeria". CNN. CNN. CNN. Retrieved 4 January 2015.
- ↑ "Boko Haram unrest: Gunmen kidnap Nigeria villagers". BBC World News. BBC. January 3, 2015.
