Garuba
Appearance
Garuba |
---|
Garuba suna ne na namiji musamman mutanen Najeriya da Nijar da aka bayar da suna da kuma sunan kaka da aka fi amfani da shi a tsakanin Musulmi, musamman a cikin al'ummar Hausawa . Garuba ko Garba daga harshen Larabci ne “al-garb” ma’ana sahabin annabi Muhammad, an binne Abubakar a gefen kudu da kabarin annabi. [1] Wannan suna Garuba/Garba a ko da yaushe ana danganta shi da duk mai suna Abu bakr ko Abubakar.
Fitattun mutane masu suna
[gyara sashe | gyara masomin]- Chris Abutu Garuba (1948), gwamnan sojan Najeriya.
- Usman Garuba (an haife shi a shekara ta 2002), ɗan wasan ƙwallon kwando na ƙasar Sipaniya ɗan Najeriya.
- Harry Garuba (1958 - 2020), haifaffen Najeriya marubucin wakoki kuma farfesa.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Name Search - Behind the Name". www.behindthename.com. Retrieved 2024-10-18.