Jump to content

George nathanael Anderson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
George nathanael Anderson
Rayuwa
Haihuwa 8 ga Augusta, 1883
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa 8 Oktoba 1958
Karatu
Makaranta University of Minnesota (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai aikin fassara
Imani
Addini Lutheranism (en) Fassara

George Nathanael Anderson (Agusta 8, 1883 - Oktoba 8, 1958) fasto ne na Lutheran Ba'amurke kuma ɗan mishan zuwa Tanganyika. Anderson ya yi karatu a Kwalejin Bethany da ke birnin Lindsborg, Kansas, da kuma Makarantar Tauhidi ta Augustana kafin Ikilisiyar Evangelical Lutheran ta Augustana ta nada shi a 1912. Ya rike mukamai daban-daban a Tsakiyar Yammacin Amurka kafin ya ba da kai don hidimar mishan.'

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.