Georgette Nkoma
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 16 ga Yuni, 1965 (60 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Kameru | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle da dan wasan kwaikwayon talabijin | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Imani | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Addini | Musulunci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Georgette Nkoma (an haife ta ranar 16 ga watan Yuni 1965) 'yar wasan tseren Kamaru ce.[1] A gasar cin kofin Afrika ta shekarar 1996 ta lashe lambobin zinare a tseren mita 100 da 200. [2] Ta kuma taka leda a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarun 1993, 1995 da kuma 1997, haka kuma a gudun gudun mita 4×100 a gasar Olympics ta lokacin bazara ta shekarar 1996 ba tare da ta kai wasan karshe ba a gasar.[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Georgette Nkoma Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Georgette Nkoma Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ African Championships - GBR Athletics
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Georgette Nkoma Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.