Ghaida Kambash
Appearance
2010 - 2020 District: Diyala Governorate (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Bagdaza, 1974 | ||
| ƙasa | Irak | ||
| Mutuwa | Bagdaza, 10 ga Yuli, 2020 | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama |
Saad Kambash (en) | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
University of Baghdad (en) | ||
| Harsuna | Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Ghaida Kambash ( Larabci: غيداء كمبش ; 1974 - 10 July 2020), ya kasan ce ɗan siyasan Iraq ne.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Kambash daga Baquba ne, arewacin Bagadaza . Ta yi karatun digiri na uku a fannin Kimiyyar Siyasa daga Jami’ar Bagadaza . An kuma Zabe ta har sau uku a jere a matsayin 'yar majalisar dokokin Iraki. Ta yi kamfen jim kaɗan kafin mutuwarta don sake fasalin tsarin ilimi.
Kambash ya mutu a Baghdad a ranar 10 ga Yulin 2020, yana da shekaru 46 saboda cutar COVID-19 yayin annobar COVID-19 a Iraki .