Gibering Alima
Appearance
Gibering Alima | |||
---|---|---|---|
District: Centre (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Mbanga (en) , 20 ga Faburairu, 1942 | ||
ƙasa | Kameru | ||
Mutuwa | Yaounde, 30 ga Yuli, 1999 | ||
Karatu | |||
Makaranta | Q3152180 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | agricultural engineer (en) da ɗan siyasa |
Gibering Alima (an haifeshi ranar 20 ga watan Fabrairu, 1942) a Mbanga, Cameroon, shahararran dan siyasa na kasar Cameroon.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Regional School, Bafia, 1955, Lycée Général Leclerc, Yaoundé, 1955-62, Federal Úniversity of Cameroon (Certificat d'Etudes (CES) en Sciences Physiques, CES de Chimie Organique, CES de Météorologie), Ecole Supérieure d'Agriculture (Diplôme d'Agriculture), director na Ecole Nationale Supérieure de l'Agri-culture, 1970-75, member na National Economic and Social Council, yayi minister na Planning and Industry, 1983-84, yayi minister na Higher Education and Research, 1984-85, yayi ambassador na kasar UK.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)