Jump to content

Gidan Ruwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gidan Ruwa
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Legas
Coordinates 6°27′09″N 3°23′27″E / 6.4525°N 3.3909°E / 6.4525; 3.3909
Map

Gidan Ruwa na ɗaya daga cikin ragowar gine-ginen zama waɗanda ke nuna salon gine-ginen Brazil a Najeriya. Ginin yana kan titin Kakawa,cikin garin Legas,tsibirin Legas kuma an gina shi a karni na 19 a zamanin mulkin Legas. Candido Da Rocha ce ta mallaka kuma ta zauna.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.