Gidan kayan tarihi na Mallawi
Appearance
Gidan kayan tarihi na Mallawi | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Misra |
Governorate of Egypt (en) | Minya Governorate (en) |
Birni | Mallawi (en) |
Coordinates | 27°44′N 30°50′E / 27.74°N 30.84°E |
History and use | |
Opening | 1963 |
Ƙaddamarwa | 1963 |
Contact | |
Address | El Galaa St., Mallawi da شارع الجلاء ، ملوي |
|
Gidan kayan tarihi na Malawi wani gidan kayan gargajiya ne na kayan tarihi na Masar a cikin Mallawi, Minya Governorate, Upper Egypt.[1][2]
An kafa gidan kayan gargajiyan a cikin shekarar 1963 don gano abubuwan da aka samo daga abubuwan tono na gida kuma an gudanar da wani muhimmin tarin kayan tarihi na Masarawa har sai da aka sace shi a cikin watan Agusta a shekarar 2013. [3] [4] Sama da guda 1000 ne aka sace ko kuma aka lalata su a cikin wawashewar da a kayi to amma an samo kusan rabin wadanda aka kwato. [5][6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.unesco.org › articles Looting of the Mallawi National Museum in the Upper Egypt city ...
- ↑ https://www.egypttoday.com › Article Mallawi Museum, the home of ancient deities
- ↑ Pictures: Looters Shatter Museum of Ancient Egyptian Treasures by A.R. Williams, National Geographic Daily News, 23 August 2013.
- ↑ Egypt’s Mallawi Museum ransacked by Julia Halperin in The Art Newspaper, 21 August 2013. Archived here.
- ↑ Warning: Looting of the Malawi National Museum in the Upper Egypt city of Minya UNESCO, 24 September 2013. Archived here.
- ↑ https://egypt.travel › attractions › th... The Mallawi Museum