Gidan zoo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
gidan zoo india
zaki akeji a kano

Gidan zoo gidane wanda ake ginashi domin taskace wasu daga cikin mahimman dabbobin daji, amma ba wannan bane maqasudin ginashiba kawai wani dalilin wanda yasa ake Gina shi shine don baki masu zuwa yawon bude ido kasa da kasa ko gari ko gari, wanda ta hakanne zasu samu kudaden shiga mai matuqar yawa daga wadannan baki masu yawon bude ido.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Gidan zoo shine gida wanda yake taskace namun daji domin mutane masu zuwa kallo domin nishadi kokuma yara don bude ido harma dalibai yan makaranta domin Karin ilimi KO awon fahimta. Akansamu garuruwa dadama sun Gina gidan zoo, wasu gomnatin kasar wasu masu kudin kasar.

Wasu daga cikin Gidajen zo a Nigeria[gyara sashe | gyara masomin]

Sun haɗa da;

  • Jahar bauchi, gidan zoo na yankari
  • Jahar kano, Audu bako zoo
  • Jahar Katsina Al-dusur Zoo and park
  • Abuja (Babban Birnin Tarayya, Najeriya) Children's park and zoo abuja. da sauran jahohi a faɗin tarayyar Najeriya

Damar kallon dabbobin gidan zoo a manhaja[gyara sashe | gyara masomin]

Akwai zoo wanda gungun mutanen gari ke iya mallaka kamar Phoenix zoo wanda me united States kuma shine babban gidan zoo aduniya.[1][2]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://edition.cnn.com/travel/article/america-private-zoos-legislation/index.html
  2. https://www.tripadvisor.com/Attractions-g293825-Activities-c61-t134-Abuja_Federal_Capital_Territory.html