Gilchrist Nguema

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gilchrist Nguema
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 7 ga Augusta, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bnei Sakhnin F.C. (en) Fassara-
 
Tsayi 1.93 m

Gilchrist Nguema (an haife shi a ranar 7 ga watan Agusta, 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a kulob ɗin Maccabi Ahi Nazareth na Isra'ila, a matsayin mai buga wasa a baya da kuma tsakiyar baya. [1]

Aikin kulob/Ƙungiya[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Libreville, Nguema ya buga wasa a Villanovense, Tourizeense da Sertanense.

A cikin shekarar 2018 Nguema ya taka leda a kulob ɗin Liga de Elite Benfica de Macau kuma ya lashe kakar 2018.

A ranar 7 ga watan Agusta 2019, Nguema ya sanya hannu a cikin ƙungiyar Leumit ta Bnei Sakhnin.[2] A ranar 22 ga watan Janairun, 2021, Nguema ya rattaba hannu kan kulob ɗin Maccabi Ahi Nazareth.[3]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 12 ga watan Nuwamban, 2020, Nguema ya fara buga wasansa na farko a duniya a Gabon.[4][1]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Benfica de Macau
  • Laliga de Elite : 2018

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Gilchrist Nguema at Soccerway
  2. Amiram, Shaked (7 August 2019). " תומר לוי חתם במכבי פ ת סכנין צירפה בלם זר " (in Hebrew). One. Retrieved 5 May 2021.
  3. Amiram, Shaked (22 January 2020)." כליבאת חתם באום אל פאחם , נג' ומה באחי נצרת " (in Hebrew). One. Retrieved 5 May 2021.
  4. Amiram, Shaked (22 January 2020). " כליבאת חתם באום אל פאחם , נג' ומה באחי נצרת " (in Hebrew). One. Retrieved 5 May 2021.