Ginin Red University

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ginin Red University
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaUkraniya
Babban birniKiev
Raion of city in Ukraine (en) FassaraShevchenko Raion (en) Fassara
Street (en) FassaraVolodymyrska Street, Kyiv (en) Fassara
Coordinates 50°26′31″N 30°30′41″E / 50.441942°N 30.511258°E / 50.441942; 30.511258
Map
History and use
Opening1843
Karatun Gine-gine
Zanen gini Vincent Beretti (en) Fassara
Gine-ginen Jami'ar Red a baya na 100 hryvnias banknote

Ginin Jami'ar Red ( Ukrainian  ; fassara. Chervonyi Korpus Kyivskoho Universytetu ) ita ce muhimmiya kuma mafi tsufa gini mai hawa 4 na Jami'ar Kyiv dake wuri mai lamba 60 a Unguwar Volodymyrska, a Kyiv, babban birnin Ukraine . Wannan gini muhimmin tambari na na Jami'ar Kyiv da tsarin ilimi na kasar Ukraine.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An gina shi tsakanin shekara ta 1837-1843 kuma an gina shi a cikin wani nau'i na zamani na Classicism, wanda wani mai zane dan kasar Italiya ya tsara mai suna Vincent I. Beretti yana aiki da Daular Rasha. Ginin yana da wani babban zaure wanda ya rufe tsakar gida,

A gargajiyance ana kiransa da Red Corps, ginin yana kusa da sansanin babban harabar makarantar, a yayin mamayewar Rasha na 2022 a Ukraine, an dauki bidiyon wani al'amari a kusa da ginin.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]