Gitanas Nausėda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Icono aviso borrar.png

Gitanas Nausėda (an haife shine 19 Mayu 1964) masanin tattalin arzikin Lithuania ne, ɗan siyasa ne kuma ma'aikacin banki wanda ke aiki a matsayin shugaban ƙasar Lithuania na tara(9) kuma mai ci tun daga 2019. Ya kasance darektan manufofin kuɗi a Bankin Lithuania daga 1996 har zuwa 2000 kuma shugaban masanin tattalin arziki. shugaban bankin SEB daga 2008 zuwa 2018.[1] Nauseda ya tsaya takara a matsayin mai cin gashin kansa a zaben shugaban kasa na 2019, wanda ya lashe da sama da kashi 66% na kuri'un da aka kada a zagaye na biyu na zaben.