Jump to content

Global Concord (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Global Concord (Nijeriya)

Jaridar Global Concord, jarida ce ta Akwa Ibom. An san jaridar Global Concord a Akwa Ibom don buga labaran da ke da ban sha'awa. Mawallafin Global Concord shine Unyime Ekwere. Jaridar cikin gida ce wacce ta buga labarai da yawa da suka jawo cece-kuce galibin labaran sun shafi harkar siyasa.[1][2][3]

A ranar 24 ga Yuli, 2013, Hukumar SSS tare da masu zanga-zangar sun kai samame ofishin Global Concord da kwace kwafin jaridu sama da 5,000 da ake shirin yaɗawa.[4][5]

  1. "Uyo Club 1935 Reaffirms Support for Governor Udom Emmanuel; sanctions erring member". Wetinhappen (in Turanci). 2017-05-27. Archived from the original on 2017-08-27. Retrieved 2017-08-27.
  2. "Armed operatives abduct Nigerian journalist in Akwa Ibom - Premium Times Nigeria". Premium Times Nigeria (in Turanci). 2014-07-02. Retrieved 2017-08-27.
  3. "Pastor wants critics of Akwa Ibom governor, Emmanuel, 'stoned to death'". Premium Times Nigeria (in Turanci). 2017-05-19. Retrieved 2017-08-27.
  4. "Supporters of Umana Okon Umana Seize Global Concord Newspapers in Uyo". TheNigerianVoice.com. Retrieved 2017-08-27.
  5. "Akwa Ibom secretly arraigns abducted editor for publishing story critical of Gov Akpabio". Archived from the original on 2017-08-27. Retrieved 2023-11-23.