Gloria Ayanlaja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gloria Ayanlaja
Rayuwa
Haihuwa 12 Mayu 1956 (68 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Gloria Ayanlaja (an haife ta 12 ga Mayu shekara ta alif ɗari tara da hamsin da shida 1956A.C) ƴar tseren Najeriya ce. Ta shiga gasar tseren mita 400 ta mata a gasar bazara ta 1980.[1]

Bayani[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Gloria Ayanlaja Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 3 August 2017.