Godogodo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Page Module:Infobox/styles.css has no content. Godogodo yanki ne kuma gari ne a karamar hukumar Jema'a a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Sannan kuma hedikwatar masarautar Godogodo ce (of the Nindem people). Garin yana da gidan waya, mai tsari 801 Har ila yau, yana da wani tsohon gidan hakar ma'adanai na kwano.