Gokwe
Appearance
Gokwe | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Zimbabwe |
Yankin Gokwe ya hada da garuruwan da ke zagaye da Cibiyar Gokwe wanda a da ke karkashin gudanarwar mutanen kabilar [Shangwe], masu magana da Yaren Shona wanda ke rayuwa a yankin Midlands Province na arewa maso yammacin Zimbabwe. Garin an sanshi ne a tskakiyar Zimbabwe saboda babban wurin ana kiranshi da Gokwe.[1]
Wuri
[gyara sashe | gyara masomin]Gokwe wata gidauniyar gwamnati ce dake dauke da gidan kwamishina, yan sanda, asibiti da kuma sauran ayyuka na gwamnati.[2]
Adadi
[gyara sashe | gyara masomin]A kiyasi adadin su kasa yake da dubu talatin (30000). A shekarar dubu biyu da sha biyu (2012), akwai gidage dari biyu da ashirin da hudu (224) wadan da suka dauki mutane dubu goma da dari tara da sha hudu (10914).[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ p. 378, Worby, Eric (1994) "Maps, Names, and Ethnic Games: The Epistemology and Iconography of Colonial Power in Northwestern Zimbabwe" Journal of Southern African Studies 20(3): pp. 371–392
- ↑ . 170, Alexander, Jocelyn (1998) "Dissident Perspectives on Zimbabwe's Post-Independence War" Africa: Journal of the International African Institute 68(2): pp. 151–182
- ↑ p. 179, Note 97, Alexander, Jocelyn (1998) "Dissident Perspectives on Zimbabwe's Post-Independence War" Africa: Journal of the International African Institute 68(2): pp. 151–182