Goma (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Goma (birni)
Goma, Lake Kivu, DRC (Zaire - Congo), Photo by Sascha Grabow.jpg
birni, border town
ƙasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango Gyara
babban birninNorth Kivu Gyara
located in the administrative territorial entityNorth Kivu Gyara
coordinate location1°41′24″S 29°13′12″E Gyara
Birnin Goma ta tabkin Kivu.

Goma (lafazi : /goma/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kivu ta Arewa. Goma yana da yawan jama'a 1,100,000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Goma a ƙasar shekara ta sha tara.