Jump to content

Grace Bakari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Grace Bakari
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Afirilu, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Grace Bakari (an Haife ta a ranar 27 ga watan Afrilu 1954)[1] 'yar wasan tsere ce kuma 'yar Ghana ce.[2][3] Ta yi gasar tseren mita 4 × 400 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1984.[4] [5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Grace Bakari at Olympics.com
  2. Grace Bakari at the Commonwealth Games Federation
  3. "Grace Bakari Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 3 September 2017.
  4. Grace Bakari at Olympedia
  5. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Grace Bakari Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 3 September 2017.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Grace Bakari at Olympics.com Grace Bakari at Olympedia Grace Bakari at the Commonwealth Games Federation