Great Beans of China

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Great Beans of China
Asali
Lokacin bugawa 2004
Asalin suna فول الصين العظيم
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Sherif Arafa
'yan wasa
Kintato
Narrative location (en) Fassara China (en) Fassara
External links

Great Beans of China ( Larabci: فول الصين العظيم‎) ko Fool el Seen El Azeem fim ɗin barkwanci ne na ƙasar Masar, wanda (Sherif Arafa). ya shirya kuma ya bada umarni a shekara ta 2004.[1]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Great Beans of China tauraron ɗan wasa Mohamed Henedi a matsayin Mohyee El-Sharkawi: matashi mai karancin maki, ba shi da aiki, kuma ba shi da kwarewa a rayuwa. El-Sharkawi ba shi da laifi a cikin dangi da ke aikata haramun, waɗanda suke kokarin koya masa ya zama kamar su.[2] Ta hanyar yunƙuri da yawa da ba su yi nasara ba, yana yin abokan gaba da ke zuwa bayansa. A yunƙurin ceto shi, danginsa sun tura shi China, don maye gurbin mahaifinsa a gasar dafa abinci ta duniya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Crouching tiger, hidden monkey". Al-Ahram Weekly. 2–8 September 2004. Archived from the original on 22 March 2012. Retrieved 13 March 2013.
  2. "Crouching tiger, hidden monkey". Al-Ahram Weekly. 2–8 September 2004. Archived from the original on 22 March 2012. Retrieved 13 March 2013.