Sherif Arafa
Appearance
Sherif Arafa | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | الشريف سعد الدين عرفة |
Haihuwa | 25 Disamba 1960 (63 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Saad Arafa |
Ahali | Amr Arafa |
Karatu | |
Makaranta | Cairo Higher Institute of Cinema |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm0032714 |
Sherif Arafa ( Larabci: شريف عرفة ) (an haife shi ranar 25 ga watan Disamba, 1960) darekta ne, marubuci kuma furodusa na Masar. Ya kammala karatu daga Higher Institute of Cinema a shekarar 1982.
Sharif Arafa ya taka rawa wajen shirya fina-finai da dama a tarihin silima na Masar kamar Birds of Darkness, Mafia, Halim da Welad El Am. Ya samar da ayyukan talabijin da dama kamar Tamer we shawkeya da "Lahazat Harega" "Lokaci masu mahimmanci" .
Ya shahara da fina-finansa na siyasa tare da marubuci "Wahid Hamed" [1]
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]Ya samu kyaututtuka da dama a lokacin aikinsa kamar:
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Da mahaifinsa, Saad Arafa, da ƙanensa, Amr Arafa, duka daraktoci ne.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Rukunoni:
- Articles containing Larabci-language text
- Articles with Larabci-language sources (ar)
- Webarchive template wayback links
- Wikipedia articles with BNF identifiers
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Rayayyun mutane
- Haihuwan 1960