Grenoble

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Unguwan Saint-André a Grenoble.

Grenoble [lafazi : /grenobl/ ko /gerenobel/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Grenoble akwai mutane 690,548 a kidayar shekarar 2014. Lille a kan iyaka tsakanin Faransa da Beljik ce.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.