Jump to content

Greteli Fincham

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Greteli Fincham
Rayuwa
Haihuwa 9 Mayu 2001 (23 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Stellenbosch High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi, mai daukar hoto da model (en) Fassara
IMDb nm10414595
gretelifincham.mypixieset.com

Greteli Sarah de Swardt (née Fincham; an haifeta ranar 9 ga watan Mayu 2001) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, mai ɗaukar hoto, kuma mai fasaha. An san ta da rawar da ta taka a cikin jerin shirye-shiryen kykNET Alles Malan (2019–) da shirye-shiryen Netflix masu dogon zango Blood & Water (2020–).[1][2]

An haifi Fincham ga iyayen Newton da Lisl. Tana da kanwa. Ta halarci makarantar sakandare ta Stellenbosch. Ta shiga cikin shirye-shiryen wasan kwaikwayo na makaranta kuma ta sami lambar yabo ta ɗalibai da na makarantar sakandare.[3]

Year Title Role Notes
2019 Dwaalster Young Annabel 4 episodes
Lui maar op, Belinda Jessica Episode: "Maggie en die Bouer"
2019–present Alles Malan Elani Malan Main role
2020–present Blood & Water Reece van Rensburg Main role
2020 Ekstra Medium Young Sophia 9 episodes
TBA The Fix Tamsin
Moeksie & Patrysie
  1. "Greteli oor toneelspel, kuns en die getroude lewe". Netwerk24 (in Afirkanci). 11 July 2022. Retrieved 13 October 2022.
  2. Sisavat, Monica (24 May 2020). "How Old Is Greteli Fincham, aka Reece? 19". PopSugar. Retrieved 27 August 2021.
  3. Salzwedel, Zoë (16 December 2019). "Greteli Fincham oor Matriekafskeidblapsies en Calvinia se "Anderste" mooi". Rooi Rose (in Afirkanci). Retrieved 13 October 2022.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]