Gulliver Returns (fim)
Appearance
| Gulliver Returns (fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2021 |
| Asalin suna | Гуллівер повертається |
| Asalin harshe | Turanci |
| Ƙasar asali | Ukraniya da Cyprus |
| Distribution format (en) |
video on demand (en) |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
adventure film (en) |
| During | 90 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Description | |
| Bisa | Tafiye-tafiyen Gulliver |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Ilya Maksimov (en) |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Michael Ryan (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Gulliver Returns fim ne mai cikakken tsayin 3D na zane a harshen turanci wanda darekta Ilya Maksimov Kvartal na 95 Studio ne ya shirya shi. Fim din ya fara fitowa ne a bikin fina-finai na kasa da kasa na Shanghai na shekarar ta 2021.[ana buƙatar hujja]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.