Gundumar Sanatan Kwara ta Kudu
Appearance
| zaben sanatoci | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Kwara |
Gundumar Sanatan Kwara ta Kudu ta ƙunshi ƙananan hukumomi bakwai da suka haɗa da Ekiti, Oke-Oro, Offa, Ifelodun, Irepodun, Isin, da Oyun.Shelkwatar gundumar Sanatan Kwara ta Kudu ita ce Omu-Aran a ƙaramar hukumar Irepodun. Lola Ashiru na jam’iyyar APC ita ce mai wakiltar mazaɓar Kwara ta Kudu.
Jerin Sanatocin da suka wakilci Kwara ta Kudu
[gyara sashe | gyara masomin]| Senata | Jam'iyya | Shekarar | Majalisa ta |
|---|---|---|---|
| Ajadi Suleiman Makanjuola | ANPP | 1999 - 2004[lower-alpha 1] | 4th, 5th |
| PDP | 2004[lower-alpha 1] - 2015 | 5th, 6th, 7th | |
| Rafiu Ibrahim | PDP | 2015 - 2019 | 8th |
| Lola Ashiru | APC | 2019 - har yanzu | 9th |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 Ajadi Suleiman was sacked from the Senate by the Election Petition Tribunal in June 2004 and was replaced by Simon Ajibola.[Ana bukatan hujja]Samfuri:Fix-span
<ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found