Gundumar Yammacin Denkyira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gundumar Yammacin Denkyira

Wuri
Map
 6°12′N 2°06′W / 6.2°N 2.1°W / 6.2; -2.1
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Tsakiya

Gundumar Yammacin Denkyira.na ɗaya daga cikin gundumomi ashirin da biyu a Yankin Tsakiya, ƙasar Ghana.[1][2][3][4][5] Asali ya kasance wani yanki ne na babbar gundumar Upper Denkyira a shekarar, 1988, wanda aka kirkireshi daga tsohuwar majalisar gundumar Denkyira, har sai da aka raba wani yanki na gundumar don ƙirƙirar Yankin Yammacin Denkyira a ranar 29 ga Fabrairun shekarar 2008; don haka sauran asalin an sake masa suna zuwa Gundumar Gabas ta Denkyira. Majalisar gundumar tana cikin yankin arewa maso yamma na Yankin Tsakiya kuma tana da Diaso a matsayin babban birninta.

Jerin matsugunai[gyara sashe | gyara masomin]

Mazaunan Gundumar Yammacin Denkyira
Lamba Mazauni Yawan jama'a Shekarar yawan jama'a
1 Diaso

Majiya[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Central Region: Death toll in Breman mining pit collapse still three – Police". Citinewsroom - Comprehensive News in Ghana (in Turanci). 2021-05-28. Retrieved 2021-05-29.
  2. "District: Upper Denkyira West". Archived from the original on 2012-03-23. Retrieved 2012-05-17.
  3. "Obuasi: One feared dead after Anglogold Ashanti mining pit caved in". Citinewsroom - Comprehensive News in Ghana (in Turanci). 2021-05-19. Retrieved 2021-05-19.
  4. "'Galamsey' fight: Denkyira Adaboe residents unhappy with alleged military invasion - MyJoyOnline.com". www.myjoyonline.com (in Turanci). Retrieved 2021-05-19.
  5. "Desist from leaking information to public - Central Regional Minister tells public servants". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2021-05-20.