Jump to content

Gunkin Zakaran Vasylkiv maiolica

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gunkin Zakaran Vasylkiv maiolica
Asali
Mahalicci Valeri Protoriev (en) Fassara da Nadia Protorieva (en) Fassara
Ƙasar asali Ukraniya
haɗawa a Vasylkiv (en) Fassara da Q12087929 Fassara
Characteristics
Material (en) Fassara majolica (en) Fassara

Gunkin Zakara na Vasylkiv maiolica ( Ukrainian) wani kayan ado ne na gunkin zakara wanda masana'antar maiolica ta Vasylkiv ta samar, wanda Valerii Protoriev da Nadiia Protorieva suka kirkira. Wannan kayan ado ya zamo alama na juriya a lokacin mamayewar Rasha na Ukraine (2022) bayan hoton daya daga cikin gidajen Borodianka ya zagaye yanar gizo da sauri: duk da cewa gidan ya kusa rushewa, wani sashe na kitcin din ya tsira. A yayin da ake bincike, an gano wani kayan ado na maiolica a sama.[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kirkiri wannan zakara na ado a masana'antar maiolica a Vasylkiv daga farkon shekarun 1960 zuwa 1980.[2]

Bayan hoton ya shahara a duk faɗin duniya, kafofin watsa labaru na Ukraine da mutanen a kafafen sadarwa sunyi sha'awar wannan aiki na fasaha. An dauki hoton wannan sashe na wajen girkin sannan wanda Yelyzaveta Servatynska ya dauke shi hoto sannan mataimakiyar majalisar Birnin Kyau Victoria Burdukova ta awo hankalin mutane game da wannan dan gunkin zakaran.[3]

An dauki wannan zakaran da kuma ma'ajinsa zuwa Gidan Tarihi ta KAsa ta Revolution of Dignity.[4][5]

Wanda suka kirkiro[gyara sashe | gyara masomin]

Zakara yumbu a kan majalisar da aka tsira a cikin rugujewar gida, Borodianka, Afrilu 2022

Daga farko an fara danganta aikin da Prokop Bidasiuk.[6]

Serhii Denysenko, babban mai fasaha na masana'antar Vasylkiv maiolica, ya amince da cewa cewa wanda ya samar da wannan zakara na Valerii Protoriev ne da matarsa Nadiia ne suka fi cancanta.[7][8]

Alama[gyara sashe | gyara masomin]

Pysanka tare da zakara Borodianka

Ma'ajin kayan abincin tare da dan gunkin zakaran, wanda suka tsira daga harin bam kuma ya kasance a kan bango, ya zama alamar ƙarfin zuciya da juriya. Wani dan tallan yamar gizo ya ya bayyana: "Ka kasance mai ƙarfi kamar wannan ma'ajin kayan abincin".[9] An kuma ambace shi a matsayin alamar ruhin kasar Ukrain wanda ba ya gazawa.[10]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "На кухонній шафі, яка вціліла після обстрілів в Бородянці, впізнали керамічного півника з Василькова". Українська правда _Життя. Archived from the original on 2022-04-09. Retrieved 2022-04-09.
  2. "Чи можливо відновити виробництво васильківських півників, одного з яких подарували Борису Джонсону?". Рукотвори. Archived from the original on 2022-04-25. Retrieved 2022-04-12.
  3. "Історія кухонної шафки з півником: як одне фото з руїн Бородянки стало вірусним". BBC News Україна (in Ukrainian). Archived from the original on 2022-04-11. Retrieved 2022-04-12.
  4. Павлюк, Олег (2022-04-17). "Кухонна шафка з Бородянки стала надбанням Національного музею Революції Гідності". Suspilne.
  5. "Символ стійкості українців – кухонна шафа з керамічним півником із деокупованої Бородянки – відтепер є надбанням музейного фонду України". www.maidanmuseum.org (in Ukrainian). Archived from the original on 2022-04-16. Retrieved 2022-04-17.
  6. "На кухонній шафі, яка вціліла після обстрілів в Бородянці, впізнали керамічного півника з Василькова". Українська правда _Життя. Archived from the original on 2022-04-09. Retrieved 2022-04-09.
  7. "Півник з кухонної шафки в Бородянці. Як предмет Васильківської майоліки став символом стійкості України та прославився на весь світ". nv.ua (in Ukrainian). Archived from the original on 2022-04-11. Retrieved 2022-04-12.
  8. "Чи можливо відновити виробництво васильківських півників, одного з яких подарували Борису Джонсону?". Рукотвори. Archived from the original on 2022-04-25. Retrieved 2022-04-12.
  9. "Історія кухонної шафки з півником: як одне фото з руїн Бородянки стало вірусним". BBC News Україна (in Ukrainian). Archived from the original on 2022-04-11. Retrieved 2022-04-12.
  10. "Вцілілий керамічний півник в Бородянці став символом незламності українського духу". Горинь інфо (in Ukrainian). Archived from the original on 2022-04-25. Retrieved 2022-04-12.