Gure (sashe)
Appearance
Gure | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
Babban birni | Gure | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 327,818 (2012) |
Gure ko Gouré sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Zinder, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Gure. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 318 861[1].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 13 January 2020.