Gwaiba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gwaiba
Conservation status

Least Concern (en) Fassara (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderMyrtales (en) Myrtales
DangiMyrtaceae (en) Myrtaceae
TribeMyrteae (en) Myrteae
GenusPsidium (en) Psidium
jinsi Psidium guajava
Linnaeus, 1753
General information
Tsatso Gwaiba, guava juice (en) Fassara da guava wood (en) Fassara
waɗannan sune ƴa'ƴan Gwaiba waɗanda suka nuna
bishiya gwaiba da ƴaƴanta nunannu
Gwaiba

Gwaiba Guava da turanci kenan wata bishiya ce wadda ake samun ta a Afrika da kuma wasu sassan duniya misali Amirka da dai sauransu. Tana daga cikin kayan lambu ko kuma kayan marmari, ana cin/shan ƴa'ƴanta kuma ana amfani da ganyen ta wajen Mugunguna iri-iri don yana da matuƙar amfani da magunguna. Ana kuma amfani da ganyen ta wajen Mugunguna iri-iri. [1]. Tana Kuma maganin amai da gudawa, da kuma rage nauyin jiki, haka gwaiba ta na maganin ciyyon kansa (Cancer). [2] [3] [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Shu'aibu, Yusuf (2 June 2018). "Amfanin Ganyen Gwaiba Ga Lafiyar Dan'adam". leadership Ayau. Retrieved 2 July 2021.
  2. isma'il, Ishaq (11 March 2018). "Amfani 10 na ganyen Gwaiba ga lafiyar dan Adam". legit hausa. Retrieved 2 July 2021.
  3. Olusegun, Mustapha (14 April 2014). "Amfanin Gwaiba Wajen Gyaran Jiki". leadership Ayau. Retrieved 2 July 2021.
  4. "The health benefits of guava leaves, most notably lowering high blood pressure and treating influenza". eg24.news. 24 October 2020. Archived from the original on 9 July 2021. Retrieved 2 July 2021.