Gyude Bryant
Appearance
Gyude Bryant | |||
---|---|---|---|
14 Oktoba 2003 - 16 ga Janairu, 2006 ← Moses Blah (en) - Ellen Johnson Sirleaf → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Monrovia, 17 ga Janairu, 1949 | ||
ƙasa | Laberiya | ||
Mutuwa | Monrovia, 16 ga Afirilu, 2014 | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Cuttington University (en) B. W. Harris Episcopal High School (en) | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Episcopal Church (en) | ||
Jam'iyar siyasa | Liberia Action Party (en) |
Charles Gyude Bryant (17 Janairu 1949 - 16 Afrilu 2014) ɗan siyasan Liberiya ne kuma ɗan kasuwa. Ya kasance Shugaban Gwamnatin riƙon kwarya ta Laberiya. Ya zama shugaban daga 2003 zuwa 2006. Ya kasance memba na Liberian Action Party .
Bryant ya mutu ne a asibitin likitancin John F. Kennedy da ke Monrovia, yana da shekara 65.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Sauran yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]Media related to Gyude Bryant at Wikimedia Commons</img>
- ↑ "Charles Gyude Bryant, Former Liberia Interim President is Dead". FrontPage Africa. 16 April 2014. Archived from the original on 17 April 2014. Retrieved 16 April 2014.