Hédi Majdoub
Appearance
|
| |||
12 ga Janairu, 2016 - 6 Satumba 2017 ← Mohamed Najem Gharsalli (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Nabeul (en) | ||
| ƙasa | Tunisiya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
École nationale d'administration (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) | ||



Hédi Majdoub,(an haife shi a ranar daya 1 ga watan Disamban shekarar na alif dubu daya da dari tara da sittin da tara 1969)[1] ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki kuma a matsayin Ministan Cikin Gida a majalisar firaminista Youssef Chahed .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Biographie de Hédi Majdoub, ministre de l'Intérieur"