Habib Boularès
Habib Boularès | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
20 ga Faburairu, 1991 - 10 Oktoba 1991
28 ga Augusta, 1990 - 20 ga Faburairu, 1991 ← Ismaïl Khelil (en) - Habib Ben Yahia →
27 ga Yuli, 1988 - 3 ga Maris, 1990
12 ga Yuni, 1970 - 17 ga Yuni, 1971
| |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Cikakken suna | Mohammed Habib Boularès | ||||||||||||
Haihuwa | Tunis, 29 ga Yuli, 1933 | ||||||||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||||||||
Mutuwa | 15th arrondissement of Paris (en) , 18 ga Afirilu, 2014 | ||||||||||||
Makwanci | La Marsa (en) | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
Sadiki College (en) École pratique des hautes études (en) University of Strasbourg (en) | ||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, ɗan jarida, marubuci da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||||||||
Employers |
Jeune Afrique (en) Assabah (en) (1955 - 1960) Établissement de la Radiodiffusion-Télévision Tunisienne (en) (1962 - 1964) | ||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Constitutional Democratic Rally (en) |
Habib Boularès ( Larabci: الحبيب بولعراس ) (29 Yulin shekarar 1933 - 18 [1]Afrilu shekarata 2014) ɗan diflomasiyyar Tunusiya ne kuma ɗan siyasa. y kasan ce sananne fannin siyasa da kuma diflomasiyya wato hadin kan mutane a kasar Tunusiya.[2]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara shiga majalisa a shekarar 1970 a matsayin Ministan Al'adu da Watsa Labarai, yayi aiki a wannan mukamin har zuwa 1971. Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga shekarata 1990 zuwa 1991, Ministan Tsaro na wani ɗan gajeren lokaci a 1991, sannan kuma matsayin Kakakin Majalisar Wakilai daga 1991 zuwa 1997. Ya yi aiki a matsayin Sakatare-Janar na Tarayyar Larabawa-Maghreb Union daga 2002 zuwa 2006, sannan Habib Ben Yahia ya gaje shi.[3] Boularès ya mutu, yana da shekara 80, a Farisa..[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ 1.0 1.1 Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)
- ↑ "Décès de Habib Boularès" (in French). Leaders Tunisie. April 18, 2014. Archived from the original on April 19, 2014. Retrieved April 19, 2014.
- ↑ "Tunisia's Habib Ben Yahia becomes new UMA head". Panapress. 2006-01-08. Retrieved 2008-07-16