Habib Diallo
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Thiès (mul) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa | 17 | ||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 75 kg | ||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 185 cm | ||||||||||||||||||||||||||


Habib Diallo (an haife shi ranar 15 ga watan Yuni, 1995) a garin Thiès, na ƙasar Senegal. shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasarsa Senegal daga shekara ta 2018.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.