Habte Jifar
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 29 ga Janairu, 1976 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Habte Jifar,(an haife shi a ranar 29 ga watan Janairu a shikara na 1976) a Ambo, Habasha ɗan wasan tseren middle-distance runner ne na Habasha.[1] Yana da jimlar lambobin yabo guda uku a gasar ta Afirka baki daya. Mafi kyawun aikinsa a cikin wasannin duniya shine a matsayi na shida a gasar cin kofin duniya na shekarar 1999. A halin yanzu ya kware a tseren marathon.[2] Yanzu a wannan lokacin yana zaune a Amurka, kuma yana da 'ya'ya mata uku da mata kyakkyawa. Ya kuma samu lambobin yabo da yawa.
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]| Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
|---|---|---|---|---|---|
| Representing | |||||
| 1994 | World Junior Championships | Lisbon, Portugal | 2nd | 5000m | 13:49.70 |
| 4th | 10,000m | 29:04.57 | |||
| 1995 | All-Africa Games | Harare, Zimbabwe | 2nd | 5,000 m | 13:45.11 |
| 2nd | 10,000 m | 28:26.3 | |||
| 1997 | World Championships | Athens, Greece | 7th | 10,000 m | 28:00.29 |
| 1999 | All-Africa Games | Johannesburg, South Africa | 3rd | 10,000 m | 28:15.11 |
| 2001 | World Championships | Edmonton, Canada | 9th | 10,000 m | 28:02.71 |