Jump to content

Hadiza Mai kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hadiza Mai Kano Shahararriyar mawakiya ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Tayi Wakoki da dama shekarun dasu ka wuce.[1] Ita ce tayi fitacciyar wakar Nan Mai taken MAN TIGER. Hadiza haifaffiyar Jihar Kano ce, hadiza tana Dade da fara [2]Waka a masana'antar.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://fimmagazine.com/mawa%C6%99a-mata-na-kannywood-sun-kafa-sabuwar-%C6%99ungiya/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-26. Retrieved 2023-07-26.
  3. https://m.youtube.com/channel/UC5IVRgEsIewGCTykJFUTq3w