Hadja Saran Daraba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Hadja Saran Daraba
Rayuwa
Haihuwa Coyah (en) Fassara, 1945 (74/75 shekaru)
ƙasa Gine
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da educator (en) Fassara

Hadja Saran Daraba (an haife ta 1945, Guinea ) ita ce wacce ta kafa kungiyar Matan Mano River Union for Peace Network (REFMAP)).[1]

Rayuwa[gyara sashe | Gyara masomin]

Mahaifinta soja ne a ƙarƙashin Ahmed Sékou Touré . Ta yi karatun likitanci a Leipzig da Halle.[2] A shekarar 1970, ta koma Guinea ta koyar a kwalejin Hadja Mafory Bangoura, kafin a nada mataimakiyar darekta na kula da fitarwa a ma'aikatar kasuwanci ta kasashen waje. A shekarar 1996, ta zama Ministan Harkokin zamantakewar al'umma da kuma Gudanar da Mata da Yara.,[3]

A shekarar 2010, ita kaɗai ce mace data shiga cikin takarar shugabancin Guinea, cikin masu sha'awar takara 24 Tsakanin 2010 da 2017, itace sakatare janar na REFMAP.[4]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. simodbt (2017-06-29). "Portrait. Hadja Saran Daraba Kaba, une dame de fer au parcours impressionnant (Par Ibrahima Diallo)". Mediaguinee.org (in fr-FR).  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  2. "Portrait de Hadja Saran Daraba Kaba: Une dame de fer au parcours impressionnant.". guineesignal.com/.  Unknown parameter |url-status= ignored (help)
  3. "Présidentielle en Guinée: la Cour suprême rend publique la liste des candidats". RFI (in French). 2010-05-25.  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  4. "Mano River : Hadja Saran Daraba présente son bilan à la tête de l’organisation". guineelive.com.  Unknown parameter |url-status= ignored (help)