Hafsat Mohammed Baba
Appearance
Hafsat Mohammed Baba | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Hadejia, 17 ga Yuli, 1957 (67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | official (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Hafsat Mohammed Baba (An haifeta ranar 17 ga watan Mayu shekara ta alif dari tara da hamsin da bakwai 1957) ta kasance kwamishiniyar mata da cigaban al'umma na gwamnatin Jihar Kaduna daga Watan Aprilu shekara ta dubu biyu da goma sha biyar zuwa shekarata dubu biyu da goma sha tara (2015-2019).[1][2]