Hague
Hague | |||||
---|---|---|---|---|---|
's-Gravenhage (nl) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Vrede en Recht (en) » | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kingdom of the Netherlands (en) | ||||
Country of the Kingdom of the Netherlands (en) | Holand | ||||
Province of the Netherlands (en) | South Holland (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 548,320 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 5,588.26 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 253,420 (2015) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 98.12 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | North Sea (en) , Haagse Trekvliet (en) da Koninginnegracht (en) | ||||
Altitude (en) | 1 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Wassenaar (en) Leidschendam-Voorburg (en) Pijnacker-Nootdorp (en) Rijswijk (en) Westland (en) Zoetermeer (en) Delft (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 13 century | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | college van burgemeester en wethouders of The Hague (en) | ||||
• Mayor of The Hague (en) | Jan van Zanen (en) (1 ga Yuli, 2020) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 2491–2599 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 070 da 015 | ||||
BAG residence ID (en) | 1245 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | denhaag.nl | ||||
Birnin Hague ( nl or 's-Gravenhage nl) shine babban birnin Holland ta Kudu na Masarautar Netherlands. Tana dauke da yawan al'umma fiye da rabin miliyan, Itace birni mafi girma ta uku a kasar Netherlands. Tana a gabar teku ta yamma tana kallon North Sea, Birnin Hague itace cibiyar gudanarwa ta kasar kuma a nana ne gidan gwamnati yake, amma duk da cewa babban birnin Netherlands da hukunce tana Birnin Amsterdam ne, Ana bayyana Birnin Hague a matsayin babban birni a baka tun lokacin Jahurriyar Dutch.[1]
Hague ita ce babban gari na babban birnin Hague wanda ke dauke da mazauna sama da 800,000, kuma yana daga cikin yankin Babban Garin Rotterdam-The Hague, wanda, tare da yawan jama'a kusan miliyan 2.6, shine yanki mafi girma a Netherlands. Birnin kuma yana daga cikin yankin Randstad, daya daga cikin manyan birane a Turai.
Hague ita ce mazaunin majalisa, ministoci, Cibiyar jihohi, Kotun Koli, da Majalisar Jiha ta Netherlands.[2] Sarki Willem-Alexander a hukumance yana zaune a cikin Huis ten Bosch kuma yana aiki a Fadar Noordeinde tare da Sarauniya Maxima . Yawancin ofisoshin jakadancin kasashen waje a cikin Netherlands suna nan a cikin birni. Har ila yau, Hague ita ce hedkwatar kamfanonin Holland da dama, tare da Shell plc da ke da manyan ofisoshi a cikin birni. Royal Library na KAsar Netherlands ma yana can. Yankin bakin teku na Hague ya haɗa da sanannen wurin shakatawa na bakin teku Scheveningen.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kaufmann, David (2018). Varieties of Capital Cities: The Competitiveness Challenge for Secondary Capitals. Cheltenham, UK: Edward Elgar Publishing. ISBN 978-1-78811-643-5. OCLC 1049802517.
- ↑ Daum, Andreas (2005). Berlin – Washington, 1800–2000 Capital Cities, Cultural Representation, and National Identities. Cambridge University Press. pp. 13, 38. ISBN 0521841178. Archived from the original on 3 May 2016. Retrieved 23 October 2015.
Amsterdam is the statuary capital of the Netherlands, while the Dutch government resides in De Hague. (sic) (p. 13) The Dutch seat of government is The Hague but its capital is bustling Amsterdam, the national cultural centre. (p. 38)