Hamidou Traore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamidou Traore
Rayuwa
Haihuwa Bamako, 7 Oktoba 1996 (27 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Mali national under-20 football team (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta Mali2013-
Cercle Olympique de Bamako (en) Fassara2013-201530
Elazığspor (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Lamban wasa 16

Hamidou Traoré (an haife shi a ranar 7 ga watan Oktoba shekarar 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Al-Safa ta Saudiyya.

A cikin shekarar 2022, Traoré ya rattaba hannu tare da Partizan na Serbia. A ranar 15 ga watan Satumba shekarar 2023, Traoré ya koma kulob din Al-Safa na Saudiyya. Ya kuma wakilci kasar Mali a matakin manya. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hamidou Traore at National-Football-Teams.com

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Mali squad 2021 Africa Cup of Nations