Hammam Essalihine
Appearance
Hammam Essalihine | ||||
---|---|---|---|---|
archaeological site (en) , thermae (en) da ancient Roman structure (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Aljeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Province of Algeria (en) | Khenchela Province (en) | |||
District of Algeria (en) | El Hamma District (en) | |||
Commune of Algeria (en) | El Hamma (en) |
Hammam Essalihine ( Larabci: حمام الصالحين Ḥammām aṣ-Ṣāliḥīn, lit. "Bath na Salihai"; Latin ), wato ya kasan ce wani tsohon Baturen Roman ne wanda yake a cikin tsaunukan Aurès a gundumar El Hamma a Lardin Khenchela na Algeria . Kamar yadda sunan Latin ya nuna, ya samo asali ne daga lokacin Daular Flavian .
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Hammam Essalihine
-
Hammam Essalihine
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin wuraren wankan jama'a na Roman