Hamza Ali Abbasi
Hamza Ali Abbasi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Multan (en) , 23 ga Yuni, 1984 (40 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta | Quaid-i-Azam University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da darakta |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm4273857 |
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Abbasi a ranar 23 ga watan Yuni a shekara ta 1986 a Multan [1] a cikin dangin Punjabi [2] na ma'aikatan gwamnati ga Major (Retd) Mazhar Ali Abbasi, jami'in soja, da Begum Nasim Akhtar Chaudhry, tsohon alƙali kuma ɗan siyasa da ke da alaƙa da Jam'iyyar Jama'ar kasar Pakistan . [3] 'Yar'uwarsa Dokta Fazeela Abbasi babban likitan fata ce.[4]
Ya sami shidar kammala digiri sa na farko a cikin dangan takar kasa da kasa daga kasar Amurka da kuma Jagoran a cikin wannan batun daga Jami'ar Quaid-e-Azam . [5][6]
Ya kuma samu nasarar cin jarrabawar CSS kuma yana aiki a matsayin jami'in gwamnati a cikin ƙungiyar 'yan sanda kafin ya bar aikin don mayar da hankali ga sha'awarsa, yin fim da wasan kwaikwayo.[7]
Ayyukan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]Abbasi ya fara aikinsa a shekara ta alif dubu biyu da a shirin da shidda 2006 a matsayin ɗan wasan kwaikwayo kuma ya bayyana a cikin wasannin da yawa kamar Bombay Dreams, Phantom of the Opera, da Home is Where Your Clothes Are .
- ↑ "About the Author". Al-Mawrid. Archived from the original on 19 August 2024.
Born on June 23, 1986, in Multan (...)
- ↑ "Hamza Ali Abbasi tries to teach Punjabi to Mahira Khan". Dunya News. 13 November 2017. Archived from the original on 28 July 2024.
- ↑ Entertainment Desk (24 January 2015), "Hamza Ali Abbasi appointed PTI Karachi's culture secretary", Dawn News. Retrieved 5 July 2018
- ↑ "Fazeela Abbasi Reveals About Her Bond With Brother Hamza Ali Abbasi". Bol News. 7 July 2023. Retrieved 9 October 2023.
- ↑ "Hamza Ali Abbasi: From Police to Pyaray Afzal" Archived 2024-02-14 at the Wayback Machine (2 March 2015), hipinpakistan. Retrieved 14 April 2019.
- ↑ Saif Ali (10 November 2015), "These Facts About Hamza Ali Abbasi’s Life Will Leave You Speechless!", Parlho. Retrieved 14 April 2019.
- ↑ Zaidi, Jaffar Abbas (2014-02-09). "Hamza Ali Abbasi – A Story of His Own". The Nation (in Turanci). Archived from the original on 29 February 2024.