Hamza Haloui
Appearance
![]() | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Aljeriya |
Shekarun haihuwa | 10 ga Yuli, 1994 |
Harsuna | Larabci |
Sana'a |
amateur wrestler (en) ![]() |
Wasa |
amateur wrestling (en) ![]() |
Participant in (en) ![]() |
wrestling at the 2015 African Games (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Hemza Haloui (an haife shi a ranar 10 ga watan Yulin 1994) ƙwararren ɗan kokuwar Greco-Roman ne Kuma ɗan Aljeriya ne. [1] A gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 ya yi takara a Greco-Roman ta maza -98 kg.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hemza Haloui". Rio 2016. Rio Organising Committee of the Olympic Games and Paralympic Games. Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 24 August 2016.