Han Xing
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Wuhan, 8 Nuwamba, 1989 (36 shekaru) |
| ƙasa | Jamhuriyar Kwango |
| Sana'a | |
| Sana'a |
table tennis player (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 57 kg |
| Tsayi | 165 cm |
Han Xing (an haife ta a ranar 8 ga watan Nuwamban shekarar 1989), ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon tebur ce kuma ƴar ƙasar Kongo kuma haifaffar kasar China. Ta yi takara a Kongo a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 da Gasar Olympics[1] ta Rio ta shekarar 2016.[2]